Recipe of Speedy Miyan Agushi Recipe By RuNas kitchen
by Ada Goodman
Miyan Agushi Recipe By RuNas kitchen
Hey everyone, it is Jim, welcome to our recipe page. Today, I will show you a way to prepare a distinctive dish, miyan agushi recipe by runas kitchen. It is one of my favorites. This time, I will make it a little bit unique. This is gonna smell and look delicious.
Miyan Agushi Recipe By RuNas kitchen is one of the most favored of recent trending meals on earth. It is simple, it is quick, it tastes yummy. It is appreciated by millions daily. They are fine and they look wonderful. Miyan Agushi Recipe By RuNas kitchen is something that I’ve loved my entire life.
To get started with this particular recipe, we must first prepare a few ingredients. You can cook miyan agushi recipe by runas kitchen using 13 ingredients and 6 steps. Here is how you can achieve it.
The ingredients needed to make Miyan Agushi Recipe By RuNas kitchen:
Prepare Attaruhu
Prepare Albasa
Make ready Mai
Take Manja
Take Busheshshen kifi
Get Nama
Prepare Agushi
Prepare Alaiyahu
Get Maggi
Take Garlic
Take Ginger
Prepare Spices
Take Egg
Instructions to make Miyan Agushi Recipe By RuNas kitchen:
Dafarko zaki sulala naman ki da kayan kanshi kibari ruwan ya tsotse saura dankadan to saiki tsiyaye ruwan naman a dan kwano saura naman saiki zuba masa albasa da tafarnuwanki da citta da mai kina juyawa har albasan ta danyi laushi
To sai kiyi blending kayan miyan ki kamar jajjage dai haka saiki zuba akai kikawo manja kizuba kikawo kifinki kizuba shima shikenan kirufe ta dahu kuma mai zai fito ta soyu saiki sauke
Saiki daukoh wata tukunyar kidora ruwa kafin ya tafaso kin samu dan kwano kinzuba agushinki kin fasa kwai akai kin dan diga manja saiki dan zuba warm water akai kijuya kar yayi ruwa kuma kar yayi kauri
To idan ruwa ya tafaso saiki samu cokali kina iban hadin agushi nan kina yaryadawa aki idan kin gama saiki tace a kondo zakiga ya duddunkule saiki saka cokali wanda yai miki girma ki dugurguzashi shikenan
Shikenan saiki zuma akan miyanki kimaidata wuta kisa maggi da sauran kayan kanshi kisa alaiyahu ki kawo ruwan naman nan naki kizuba kirufe kibata 10m haka shikenan tayi 😋
✍🏻Written by - Rukayya m jamil - *Mrs Nasir * - CEO - 👩🍳RuNas Kitchen👩🍳
So that is going to wrap this up for this exceptional food miyan agushi recipe by runas kitchen recipe. Thank you very much for your time. I am sure you can make this at home. There is gonna be more interesting food in home recipes coming up. Remember to save this page in your browser, and share it to your loved ones, colleague and friends. Thanks again for reading. Go on get cooking!