Steps to Prepare Ultimate Sinasir miyan taushe da kunun aya
by Cameron Lamb
Sinasir miyan taushe da kunun aya
Hello everybody, I hope you are having an incredible day today. Today, I will show you a way to prepare a special dish, sinasir miyan taushe da kunun aya. One of my favorites. This time, I am going to make it a little bit unique. This is gonna smell and look delicious.
Sinasir miyan taushe da kunun aya is one of the most well liked of recent trending meals in the world. It is simple, it’s fast, it tastes yummy. It’s enjoyed by millions daily. They’re nice and they look fantastic. Sinasir miyan taushe da kunun aya is something which I’ve loved my entire life.
To begin with this recipe, we have to first prepare a few ingredients. You can have sinasir miyan taushe da kunun aya using 5 ingredients and 6 steps. Here is how you can achieve it.
The ingredients needed to make Sinasir miyan taushe da kunun aya:
Prepare White rice
Take Yeast
Prepare Baking powder
Take Sugar
Prepare Salt
Instructions to make Sinasir miyan taushe da kunun aya:
Da farko zaki jika white rice dinki overnight,sai akai a niko,amma kada a cika ruwa a markaden.
Ana kawo markaden na zuba yeast na rufe for 20 min,yana tashi saiki juya ki zuba sugar,baking powder sai salt kadan,saiki kuma juyawa ki barshi for 10min,
Saiki dora kaskon ki akan wuta ki zuba kullin in a low heat ki rufe da murfi,in yayi saiki cire ki zuba wani
MIYAN TAUSHE Kiwanke namanki ki dora a wuta da maggi da kayan qamshi, Albasa, inkin tabbatar yai laushi kisauke ki fere kabewa ki yanka, kiwanke kayan miyar kihada da kabewar ki dafasu insunyi laushi ki blending ko kidaka a turmi,saiki Dora mai a wuta ko fari ko ja ko mix saiki zuba kayan miyar ki akan man ki kawo dakakkiyar gyada inkinaso ki zuba kizuba namanki, kisa kayan qamshi seasoning intai kauri ki zuba ruwan sulalen inba,bu kisa ruwa iya yanda kikeson kaurin inta dahu kisaka ganye
Aya - Dabino - Kwakwa - Madarar gari - Ginger - Kananfari - Vanilla ko coconut and banana - YADDA AKE HADAWA - Dafarko zaki samu aya mai kyau sai ki jikata tunda safe ko kuma a kwara mata ruwan - Zafi abarta tayi 30min, sai a surfata a turmi. - Idan an surfa sai a wanketa tas asa ginger da kananfari da dibino amma sai an cire kwallayon an wanke, da kwakwa itama sai an fere bakin bayan sai ayanka kanana sai akai a markada ko a markada a bulanda. - Idan an markada sai a tace asa madara da sugar da flavour agauraya sai
A saka a fridge ko a saka kankara
So that’s going to wrap it up for this special food sinasir miyan taushe da kunun aya recipe. Thank you very much for reading. I’m confident that you can make this at home. There’s gonna be more interesting food in home recipes coming up. Remember to save this page on your browser, and share it to your loved ones, colleague and friends. Thanks again for reading. Go on get cooking!